Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya habarto cewa, al’ummar Kufa sun gudanar da juyayin shahadar Imam Hadi (AS) a wani taron makoki a hubbaren Imam Askari (AS) da ke birnin Samarra.
8 Faburairu 2022 - 14:13
Lambar labari: 1227457